Download Free Lightroom Preset
Hello Guys! And welcome back to my website.
Our Today's Post zan nuna muku yadda zaku dauko Lightroom Preset for Free kuyi Amfani dashi a photon ku wajan yin editing kyauta.
Menene Lightroom Preset
Lightroom Preset: Shine Editing din da aka riga akayi a wani photo. Wanda kaima daka iya daura wannan Editing din a photon ka cikin sauki kamar filter haka yake kawai daurawa dakayi a hoton ka.
Ina masu Bukatan Backgrounds ?
Download: Latest HD Background For Free
Yaya Ake Amfani Da Lightroom Preset
Kawai Abunda dakayi bayan ka dauro Preset din daka ganshi kamar normal photo haka yake amma format dinsa da kaga DNG sai kawai kayi adding dinsa a Lightroom Application kamar yadda kakeyin na normal photo. A sama da kaga duso guda 3 sai ka danna sai kayi copy settings After kayi copy settings sai kaje kan photon da kake so ka daura masa wannan Preset din Sai ka danna dot 3 again da kaga paste settings sai ka danna. Kawai da kaga wannan Editing din ya hau kan wannan photon.
Ina Masu Bukatan Lightroom Application Latest Version?
Download: Lightroom Application Latest Version For Free